Azumi A Lokacin Ramadan

Azumi A Lokacin Ramadan
Azumi
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Azumi a Musulunci
Mabiyi Hilal Ramadan (en) Fassara da Niyyah (en) Fassara
Ta biyo baya Hilal Shawwal (en) Fassara, Sallar Idi Karama da Fasting six days of Shawwal month (en) Fassara
Gagarumin taron Lailatul ƙadari
Has characteristic (en) Fassara Farilla
Uses (en) Fassara miswak (en) Fassara da gargling (en) Fassara

A lokacin daukan Azumin watan Ramadan, an wajabtawa musulmai, (Larabci صوم رمضان, sawm ; Farisanci : روزہ, rozeh ), a kowace rana daga fitowar alfijir zuwa faduwar rana (ko daga asuba zuwa dare a cewar wasu malamai). Azumi yana bukatar kamewa daga abinci da abin sha da kuma kusantar iyali. Azumin watan Ramadān an wajabta shi ne (wājib) a cikin watan Sha'aban, a cikin shekara ta biyu bayan da musulmai sun yi hijira daga Makka zuwa Madīnah. Azumin watan Ramadana daya ne daga cikin manya-manyan Rukunnan Musulunci guda biyar.[1].

  1. Bukhari, "8", Sahih al-Bukhari, From Abdullah ibn Umar ibn al-Khattab: "I heard the Messenger of Allah (Allah bless him and give him peace) say: 'The religion of Islam is based upon five (pillars): testifying that there is no deity except God and Muhammad is the Messenger of God; establishing the prayer; giving zakat; making pilgrimage; and fasting (the month) of Ramadan.'"

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search